iqna

IQNA

Tehran (IQNA) A Najeriya, Wasu Mahara ‘dauke da Manyan Bindigogi sun Auka wa wasu mutane da ke Sallar Asubahi a garin Ba’are a Karamar Hukumar Mashegu a jihar Neja dake Arewacin kasar, inda akalla Mutane sha shida suka mutu.
Lambar Labari: 3486668    Ranar Watsawa : 2021/12/10

Tehran (IQNA) Boko Haram ta mamaye kananan hukumomin Kaure da Shiroro dake jihar Neja a Najeriya.
Lambar Labari: 3485855    Ranar Watsawa : 2021/04/28